DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 7-8
Kana ‘Marmari Sosai Wajen Jiran Allah’?
“Dukan halittar”: mutanen da suke da begen yin rayuwa a duniya
Yadda za a ‘bayyana ’ya’yan’ Allah: lokacin da shafaffu tare da Kristi za su hallaka Shaiɗan da magoya bayansa
“Sa zuciya” ko bege: alkawarin da Jehobah ya yi na ceton mutane ta wurin mutuwar Yesu da kuma tashinsa
“Sami tsira daga bautar da take wa ruɓewa”: yadda za a cece mu a sannu a hankali daga zunubi da kuma mutuwa