Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • Ka “Rinjayi Mugunta” Ta Wajen Kame Fushinka
    Hasumiyar Tsaro—2010 | 15 Yuni
    • 10. Wane irin hali ne ya kamata Kiristoci su nuna game da yin ramuwa?

      10 Abin da ya sami Simeon da Lawi da kuma Dauda da Abigail ya nuna dalla-dalla cewa Jehobah ya ƙi jinin rashin kame fushi da mugunta kuma yana sa albarka ga ƙoƙarce-ƙoƙarcen yin salama. “Idan ya yiwu, ku zama lafiya da dukan mutane, gwargwadon iyawarku” in ji manzo Bulus. “Kada ku ɗauka wa kanku fansa, ƙaunatattu, amma ku kauce wa fushi: gama an rubuta, Ɗaukar fansa tawa ce; ni zan yi sakamako, in ji Ubangiji. Amma idan maƙiyinka yana jin yunwa, ka cishe shi; idan yana ƙishi, ka ba shi sha; gama garin yin haka, za ka tara masa garwashin wuta a kansa. Kada ku rinjayu ga mugunta, amma ku rinjayi mugunta da nagarta.”—Rom. 12:18-21.a

  • Ka “Rinjayi Mugunta” Ta Wajen Kame Fushinka
    Hasumiyar Tsaro—2010 | 15 Yuni
    • a “Garwashin wuta” yana nuni ga yadda ake narkar da ƙarfe a zamanin dā ta wajen ɗora garwashin wuta a bisa sinadarin da kuma ƙarƙashinsa don a ware ƙarafa. Nuna alheri ga waɗanda suka yi mana laifi, zai iya sa su canja halinsu kuma mu fito da halayensa masu kyau.

Littattafan Hausa (1987-2025)
Fita
Shiga Ciki
  • Hausa
  • Raba
  • Wadda ka fi so
  • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
  • Ka'idojin Amfani
  • Tsarin Tsare Sirri
  • Saitin Tsare Sirri
  • JW.ORG
  • Shiga Ciki
Raba