Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 45
  • Abubuwan da Nake Tunani a Kai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abubuwan da Nake Tunani a Kai
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Rika Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Yin Bimbini da Addu’a Suna da Muhimmanci ga Masu Hidima da Ƙwazo
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • “A Kan Wadannan Sai Ku” Rika Yin Tunani
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ka More Nazarinka Na Kalmar Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 45

WAƘA TA 45

Abubuwan da Nake Tunani a Kai

Hoto

(Zabura 19:14)

  1. 1. Abin da ke zuciyata,

    Abin da nake tunani,

    Bari su faranta ma rai,

    Don in zama amininka.

    Sa’ad da nake damuwa

    Kuma na kasa yin barci.

    Bari in tuna Allahna

    Da abubuwa masu kyau.

  2. 2. Abubuwa masu tsarki,

    Abubuwa na gaskiya,

    Abubuwan da sun dace,

    Za su kwantar mini da rai.

    Ina ƙaunar koyarwarka,

    Kana koyar da ni sosai.

    Bari in tuna Kalmarka,

    In riƙa bin umurninka.

(Ka kuma duba Zab. 49:3; 63:6; 139:​17, 23; Filib. 4:​7, 8; 1 Tim. 4:15.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba