Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 95
  • Muna Samun Ƙarin Haske

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Muna Samun Ƙarin Haske
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Bi Allah Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Ka Rike Gaskiya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Tafiya A Hanya Da Ke Ƙara Haskaka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 95

WAƘA TA 95

Muna Samun Ƙarin Haske

Hoto

(Misalai 4:18)

  1. 1. Annabawa da kuma mala’iku,

    Duk sun so su san wannan sirrin.

    Suna so su san mai ceton ’yan Adam.

    Jehobah ya aiko da Ɗansa,

    Kuma shi ne zai ’yantar da mutane,

    Ya sa su shiga aljanna.

    Jehobah na koya mana gaskiya,

    Muna daraja hasken sosai!

    (AMSHI)

    Jehobah ya sa mun ga haske,

    Hasken nan da ke Kalmarsa.

    Jehobah na taimaka mana,

    Shi ne yake koyar da mu.

  2. 2. Yesu ya naɗa bawa mai aminci,

    Ya koya mana Kalmar Allah.

    Muna jin daɗin wannan ƙarin hasken

    Don yana da sauƙin fahimta.

    Bangaskiyarmu tana ƙarfi sosai

    Don koyarwar Kalmar Allah.

    Muna godiya ga Jehobah Allah,

    Za mu riƙa bin umurninsa.

    (AMSHI)

    Jehobah ya sa mun ga haske,

    Hasken nan da ke Kalmarsa.

    Jehobah na taimaka mana,

    Shi ne yake koyar da mu.

(Ka kuma duba Rom. 8:22; 1 Kor. 2:10; 1 Bit. 1:12.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba