Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 88
  • Ka Koya Mini Hanyoyinka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Koya Mini Hanyoyinka
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Rike Gaskiya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Allah Ka Ji Rokona
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Daukaka Jehobah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Zama Masu Aminci
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 88

WAƘA TA 88

Ka Koya Mini Hanyoyinka

Hoto

(Zabura 25:4)

  1. 1. Mun zo gare ka, Ya Jehobah Allah,

    Domin kai ne ka gayyato mu.

    Maganarka tana sa mu ga hanya,

    Tana sa mu san dokokinka.

    (AMSHI)

    Ka koya min domin in fahimta,

    Ka sa na riƙa bin umurninka.

    Ka taimaka min in yi nagarta,

    Kuma in so dokokinka sosai.

  2. 2. Hikimar Jehobah babu iyaka,

    Hukuncinka babu kuskure.

    Duk dokokinka na taimaka mana,

    Kalmarka tana ƙarfafa mu.

    (AMSHI)

    Ka koya min domin in fahimta,

    Ka sa na riƙa bin umurninka.

    Ka taimaka min in yi nagarta,

    Kuma in so dokokinka sosai.

(Ka kuma duba Fit. 33:13; Zab. 1:2; 119:​27, 35, 73, 105.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba