Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 14 pp. 30-31
  • Ta Yaya Za Ka Kasance da Aminci ga Jehobah?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ta Yaya Za Ka Kasance da Aminci ga Jehobah?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Sashe na 14
    Ka Saurari Allah
  • Alkawarin Yin Nufin Allah da Kuma Baftisma
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Kaunar da Ke Tsakaninmu da Allah Za Ta Kasance Har Abada
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
  • ‘Kai Kaɗai Ne Mai Aminci’
    Ka Kusaci Jehobah
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 14 pp. 30-31

SASHE NA 14

Ta Yaya Za Ka Kasance da Aminci ga Jehobah?

Ka bi Allah. 1 Bitrus 5:6-9

Wani Kirista ya ki ya saka hanu a harkokin addinin karya ko kuma na siyasa

Ka guji saka hannu a duk wasu al’adun da ba su jitu da Littafi Mai Tsarki ba. Kana bukatar gaba gaɗi don ka yi hakan.

Kada ka shiga siyasar wannan duniyar; ba sa goyon bayan Jehobah da Mulkinsa.

  • Jehobah yana kāre waɗanda suke nuna masa aminci.—Zabura 97:10.

Ka yi zaɓi mai kyau, wato, ka saurari Allah. Matta 7:24, 25

Wani mutum ya halarci taro a Majami’ar Mulki, kuma yana nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah

Ka yi tarayya da Shaidun Jehobah; za su taimake ka ka kusaci Allah.

Ka ci gaba da koya game da Allah kuma ka ƙoƙarta ka yi biyayya da dokokinsa.

Wani mutum yi alkawarin bauta wa Jehobah a addu’a kuma daga baya ya yi baftisma

Sa’ad da bangaskiyarka ta yi ƙarfi, ka keɓe kanka ga Jehobah kuma ka yi baftisma.—Matta 28:19.

Ka saurari Allah. Ka karanta Littafi Mai Tsarki, kuma ka tambayi Shaidun Jehobah su taimake ka ka fahimce shi. Ka yi amfani da abin da ka koya. Idan ka yi haka, za ka rayu har abada.—Zabura 37:29.

  • Ka tuba kuma za a gafarta maka.—Ayyukan Manzanni 3:19.

  • Ka bi hanyar rai.—Matta 7:13, 14.

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba