Ka Saurara Don Ka Rayu (ll) Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada Jigon Littafin/Bayani game da Mawallafa Abin da ke Ciki Gabatarwa SASHE NA 1 Ta Yaya Muke Sauraron Allah? SASHE NA 2 Wane Ne Allah Na Gaskiya? SASHE NA 3 Yaya Rayuwa Take a Lambun Adnin? SASHE NA 4 Sun Saurari Shaiɗan—Mene Ne Sakamakon? SASHE NA 5 Babbar Rigyawa—Su Wane Ne Suka Yi Biyayya? Su Wane Ne Ba Su Yi Ba? SASHE NA 6 Mene Ne Muka Koya Daga Labarin Babbar Rigyawa? SASHE NA 7 Wane Ne Yesu? SASHE NA 8 Mece Ce Ma’anar Mutuwar Yesu a Gare Ka? SASHE NA 9 A Yaushe Ne Duniya Za ta Zama Aljanna? SASHE NA 10 Waɗanne Albarka Ne Waɗanda Suka Saurari Allah Za Su Samu? SASHE NA 11 Jehobah Yana Saurarar Mu Kuwa? SASHE NA 12 Ta Yaya Za Ka Iya Samun Iyali Mai Farin Ciki? SASHE NA 13 Mene Ne Muke Bukatar Mu Yi Don Mu Faranta wa Allah Rai? SASHE NA 14 Ta Yaya Za Ka Kasance da Aminci ga Jehobah?