Na Nazari
NUWAMBA 2018
TALIFOFIN NAZARI NA: 31 GA DISAMBA 2018–3 GA FABRAIRU, 2019
© 2018 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
SWEDEN
Masu shela suna yin wa’azi da yamma a birnin Stockholm domin gari ba ya saurin yin duhu a lokacin rani. Suna wa’azi ga direbobi da masu aiki a kanti da masu sayar da mān fetur da kuma wasu masu aikin dare
MASU SHELA
22,418
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
10,027
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2017)
34,966
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a mujallar nan daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wani juyi dabam. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.