Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 10
  • 16-22 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 16-22 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 10

16-22 ga Oktoba

AYUBA 6-7

  • Waƙa ta 33 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 6:29—Mene ne zai taimaka mana mu guji shariꞌanta ꞌyanꞌuwanmu? (w20.04 16 sakin layi na 10)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 6:1-21 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 7)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 11)

  • Jawabi: (minti 5) w22.01 12-13 sakin layi na 15-18—Jigo: Ka Ƙware Wajen Koyarwa Kamar Yakub—Ka Yi Amfani da Misalai Masu Kyau. (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 144

  • “Jehobah Yana Kuɓutar da Waɗanda Suka Fid da Zuciya”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 4

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 143 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba