Satumba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba-Oktoba 2023 4-10 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta 11-17 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai 18-24 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata RAYUWAR KIRISTA Ka Dogara ga Jehobah Saꞌad da Ake Cin Zalin Ka 25 ga Satumba–1 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba RAYUWAR KIRISTA Dattawan da Suke Ƙoƙari Su Taimaka wa Bayin Jehobah 2-8 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Ci-gaba da Nuna Yadda Kuke Ƙaunar Jehobah RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Amfani da Shafin Farko na JW.ORG Yayin da Kuke Waꞌazi 9-15 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Guji Labaran Ƙarya 16-22 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa? RAYUWAR KIRISTA Jehobah Yana Kuɓutar da Waɗanda Suka Fid da Zuciya 23-29 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan RAYUWAR KIRISTA Ku Taimaka wa Waɗanda Ba Su da Addini ko Ba Su Yarda da Allah Ba Su Koya Game da Mahaliccinsu 30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Hanyoyi Uku na Samun Hikima da Amfaninta RAYUWAR KIRISTA Iyaye, Ku Taimaka Wa Yaranku Su Sami Hikimar Allah KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi