27 GA OKTOBA–2 GA NUWAMBA
MAI-WAꞌAZI 11-12
Waƙa ta 155 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Riƙa Kula da Lafiyarku Kuma Ku Ji Daɗin Rayuwa
(minti 10)
A duk lokacin da hakan zai yiwu, ku fito ku sha rana da iska (M. Wa 11:7, 8; w23.03 25 sakin layi na 16)
Ku kula da lafiyarku (M. Wa 11:10; w23.02 21 sakin layi na 6-7)
Abu mafi muhimmanci shi ne mu bauta wa Jehobah da dukan zuciyarmu (M. Wa 12:13; w24.09 2 sakin layi na 2-3)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
M. Wa 12:9, 10—Mene ne waɗannan ayoyin suka koya mana game da mutanen da Allah ya yi amfani da su don su rubuta Littafi Mai Tsarki? (it-E “Inspiration” sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) M. Wa 12:1-14 (th darasi na 12)
4. Komawa Ziyara
(minti 3) WAꞌAZI GIDA-GIDA. (lmd darasi na 8 batu na 3)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Kwanan baya da kuka tattauna da mutumin, ya gaya maka cewa an yi masa rasuwa. (lmd darasi na 9 batu na 3)
6. Jawabi
(minti 5) lmd ƙarin bayani na 1 batu na 13—Jigo: Allah Yana So Ya Taimake Mu. (th darasi na 20)
Waƙa ta 111
7. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) lfb darasi na 30-31