Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 6
  • Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Me Ya Sa Ya Kamata Mu Ji Tsoron Jehobah?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Jehoiada Ya Yi Karfin Hali
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Jehoash Ya Bar Bauta wa Jehobah Domin Mugayen Abokane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 6
Hotuna: 1. Yehosheba da maigidanta Yehoyida sun yi dabara suna boye jariri mai suna Yowash. 2. Babban firist Yehoyida ya nada Yowash ya zama sarki.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya

Yehosheba da maigidanta Yehoyida, sun kāre Yowash daga hannun Ataliya (2Tar 22:​11, 12; w09 4/1 26 sakin layi na 1-2)

Yehoyida ya nuna ƙarfin zuciya ta wurin mai da Yehoyida sarki (2Tar 23:​1-11, 14, 15; w09 4/1 26 sakin layi na 3-5)

An daraja Yehoyida sosai ta wajen binne shi tare da sauran sarakunan (2Tar 24:​15, 16; it-1-E 379 sakin layi na 5)

DON BIMBINI: A wane ɓangaren hidimata ga Jehobah ne nake bukata in ƙara nuna ƙarfin zuciya?

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba