Ƙarin Bayani
c A Matiyu 23:35, an kira Zakariya ɗan Berekiya. Wasu sun ce mai yiwuwa Yehoyida yana da suna biyu shi ya sa, kamar yadda wasu a Littafi Mai Tsarki suke da suna biyu. (Ga misali a Matiyu 9:9 da Markus 2:14.) Wasu kuma sun ce mai yiwuwa Berekiya kakan Zakariya ne.