Nuwamba Ta Nazari Abin da Ke Ciki TALIFIN NAZARI NA 46 Yadda Jehobah Ya Tabbatar Mana Cewa Zai Kawo Aljanna TALIFIN NAZARI NA 47 Me Za Mu Yi don Mu Ci-gaba da Ƙaunar Juna Sosai? TALIFIN NAZARI NA 48 Ka Kasance da Tabbaci Cewa Jehobah Zai Taimaka Maka In Kana Cikin Wahala TALIFIN NAZARI NA 49 Jehobah Zai Amsa Adduꞌoꞌina Kuwa? TARIHI Jehobah Ya Kiyaye Ni don Na Dogara Gare Shi Hulda Ta Samu Abin da Take So Shawara a Kan Yin Nazari