Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 126
  • Mu Yi Tsaro, Mu Rike Aminci, Mu Yi Karfi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Yi Tsaro, Mu Rike Aminci, Mu Yi Karfi
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Yi Tsaro”!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Zai Karfafa Ka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Za Mu Rika Jimrewa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 126

WAƘA TA 126

Mu Yi Tsaro, Mu Riƙe Aminci, Mu Yi Ƙarfi

Hoto

(1 Korintiyawa 16:⁠13)

  1. 1. Mu yi tsaro mu yi ƙarfi,

    Kar mu daina jimrewa.

    Mu zama da ƙarfin hali,

    Domin mu yi nasara.

    Umurnin Yesu ne muke bi,

    Za mu bi shi babu fasawa.

    (AMSHI)

    Yi tsaro, ƙarfi da aminci!

    Kar mu daina jimrewa!

  2. 2. Mu kasance a faɗake,

    Mu riƙa yin biyayya.

    Mu bi ja-gorancin Kristi

    Da bawa mai aminci.

    Mu yi wa dattawa biyayya,

    Don suna kula da mu sosai.

    (AMSHI)

    Yi tsaro, ƙarfi da aminci!

    Kar mu daina jimrewa!

  3. 3. Mu yi tsaro da haɗin kai,

    Mu riƙa yin wa’azi.

    Ko da mutane sun ƙi ji,

    Za mu riƙa wa’azi.

    Mu kai bishara a ko’ina,

    Ranar Jehobah ta yi kusa!

    (AMSHI)

    Yi tsaro, ƙarfi da aminci!

    Kar mu daina jimrewa!

(Ka kuma duba Mat. 24:13; Ibran. 13:​7, 17; 1 Bit. 5:⁠8.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba