Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 33
  • Mu Mika Dukan Damuwarmu ga Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Mika Dukan Damuwarmu ga Jehobah
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Yi Tanadin Makiyaya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • “Ka Zuba Nawayarka Bisa Jehobah”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Allah Ka Ji Rokona
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 33

WAƘA TA 33

Mu Miƙa Dukan Damuwarmu ga Jehobah

Hoto

(Zabura 55)

  1. 1. Ina so in kusace ka,

    Ya Jehobah Allahna.

    Allah ka taimaka mini

    Don in daina jin tsoro.

    (AMSHI)

    Ka dogara ga Jehobah,

    Zai kula da kuma cece ka.

    Allah zai kāre ka kullum

    Don shi mai aminci ne.

  2. 2. Da a ce zan iya tashi,

    Zan guje wa mugaye.

    Zan nisanta kaina da su

    Domin kar su kama ni.

    (AMSHI)

    Ka dogara ga Jehobah,

    Zai kula da kuma cece ka.

    Allah zai kāre ka kullum

    Don shi mai aminci ne.

  3. 3. Ƙarfafa daga Jehobah,

    Na kwantar mana da rai.

    Zai taimake mu mu jimre,

    Shi Allah ne mai ƙauna.

    (AMSHI)

    Ka dogara ga Jehobah,

    Zai kula da kuma cece ka.

    Allah zai kāre ka kullum

    Don shi mai aminci ne.

(Ka kuma duba Zab. 22:5; 31:​1-24.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba