Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 9 pp. 20-21
  • A Yaushe Ne Duniya Za ta Zama Aljanna?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • A Yaushe Ne Duniya Za ta Zama Aljanna?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Aljanna Ta Yi Kusa!
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Sashe na 9
    Ka Saurari Allah
  • Muna Rayuwa ne a “Kwanaki na Karshe”?
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Shin Karshen Duniya Ya Kusa?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 9 pp. 20-21

SASHE NA 9

A Yaushe Ne Duniya Za ta Zama Aljanna?

Matsalolin da ke faruwa a duniya sun tabbatar da cewa Mulkin Allah zai ɗauki mataki ba da daɗewa ba. Luka 21:10, 11; 2 Timotawus 3:1-5

Matsalolin da za a fuskanta a kwanaki na karshe—caca, yake-yake, cututtuka, rashin abinci, yara za su ma iyayensu taurin kai, kuma za rika cin zalin mata a gida

Littafi Mai Tsarki ya annabta abubuwa da yawa da suke faruwa a yau. Ya ce mutane za su zama masu son kuɗi, marasa bin iyaye, masu zafin hali, da masu son annashuwa.

Za a yi manyan girgizar ƙasa, yaƙe-yaƙe, ƙarancin abinci, da cuta a wurare dabam-dabam. Waɗannan abubuwan suna faruwa a yau.

Wani Mashaidin Jehobah yana ma wani mutum wa’azi game da Mulkin Allah

Yesu ya ce za a yi wa’azin bisharar Mulki a dukan duniya.—Matta 24:14.

Mulkin zai cire dukan mugunta. 2 Bitrus 3:13

Ana hallaka mugaye a yakin Armageddon, kuma ana azabtar da Satan da aljannunsa

Ba da daɗewa ba, Jehobah zai halaka dukan mugaye.

Za a hukunta Shaiɗan da aljanu.

Yesu yana zaune a kursiyinsa a sama kuma mutane daga kabilu dabam-dabam suna murna

Waɗanda suka saurari Allah za su shiga sabuwar duniya, inda mutane za su amince da juna kuma su ƙaunaci juna, kuma jin tsoro zai zama tsohon labari.

  • Mene ne Yesu ya ce zai auku a lokacinmu?—Matta 24:3-14.

  • Za a halaka mugaye.—2 Bitrus 3:7.

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba