Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 10 pp. 22-23
  • Waɗanne Albarka Ne Waɗanda Suka Saurari Allah Za Su Samu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Waɗanne Albarka Ne Waɗanda Suka Saurari Allah Za Su Samu?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Sashe na 10
    Ka Saurari Allah
  • “Duba, Sabonta Dukan Abu Nake Yi”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Aminan Allah Za Su Zauna A Cikin Aljanna
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Minene Nufin Allah ga Duniya?
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 10 pp. 22-23

SASHE NA 10

Waɗanne Albarka Ne Waɗanda Suka Saurari Allah Za Su Samu?

Za a ta da yawancin matattu don su rayu a duniya. Ayyukan Manzanni 24:15

Mutane a aljanna suna ma wadanda aka ta da maraba

Ka yi tunanin irin albarkar da za ka more nan gaba idan ka saurari Jehobah! Za ka more ƙoshin lafiya; babu wanda zai yi rashin lafiya ko kumamanci. Za a kawar da masu mugunta, kuma za ka iya amincewa da kowa.

Azaba, baƙin ciki, da hawaye za su zama labari. Babu wanda zai tsufa kuma ya mutu.

Abokanka da iyalinka za su kewaye ka. Rayuwa a Aljanna za ta yi daɗi.

Babu jin tsoro. Mutane za su yi farin ciki da gaske.

Mulkin Allah zai kawar da dukan wahala. Ru’ya ta Yohanna 21:3, 4

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba