Tsarin Ayyuka na Makon 31 ga Janairu
MAKON 31 GA JANAIRU
Waƙa ta 99 da addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 15 sakin layi na 1 zuwa 7 (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Nehemiya 1 zuwa 4 (minti 10)
Na 1: Nehemiya 2:11-20 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Rai Madawwami Ba Mafarki Ba Ne—td 35A (minti 5)
Na 3: Hanyoyin da Muke Bin Kalaman Yesu da ke Matta 22:21 (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 52
Minti 5: Sanarwa.
Minti 20: “Taimako ga Iyalai.”—Sashe na 2. (Sakin layi na 7 zuwa 13) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka gayyaci masu sauraro su faɗi yadda iyalinsu ta amfana ta wurin yin amfani da wasu shawarwari da ke shafi na 6.
Minti 10: “Ku Koyar da Yaranku Su Zama Masu Hidima.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan takamammun hanyoyin da iyayensu suka taimaka musu su kafa maƙasudai na hidima kuma su cim ma su.
Waƙa ta 88 da Addu’a