Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 15
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Rubuta Ci Gaban da Ka Samu
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Tsai da Shawarwari da Ke Faranta wa Jehobah Rai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Ka Kasance da Sauƙin Kai Idan Akwai Abubuwan da Ba Ka Sani Ba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 15

RAYUWAR KIRISTA

Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah

A kowace rana muna da shawarwari da yawa da za mu tsai da. Mutane da yawa suna tsai da shawara ne bisa ga abin da suke so su yi ko kuma su yi abin da kowa yake yi. (Fit 23:2; K. Ma 28:26) A maimakon haka, masu dogara ga Jehobah suna neman taimakonsa ta wurin bincika ƙaꞌidodin Littafi Mai Tsarki kafin su tsai da shawara.​—K. Ma 3:​5, 6.

A kowane nassi na gaba, ka rubuta yanayin da wannan nassin zai taimaka maka ka tsai da shawara mai kyau.

  • Mt 6:33

  • Ro 12:18

  • 1Ko 10:24

  • Afi 5:​15, 16

  • 1Ti 2:​9, 10

  • Ibr 13:5

KU KALLI BIDIYON NAN KU YI KOYI DA MASU BANGASKIYA BA MARASA BANGASKIYA BA​—MUSA, BA FIRꞌAUNA BA, SAI KU AMSA TAMBAYA NA GABA:

Hoto daga bidiyon “Ku Yi Koyi da Masu Bangaskiya Ba Marasa Bangaskiya Ba​—Musa, Ba Firꞌauna Ba.” Wani danꞌuwa ya fito zai je taron yanki, sai aka kira shi daga wurin aiki.

Ta yaya wani misalin da ke cikin Littafi Mai Tsarki ya taimaka wa ɗanꞌuwan nan ya tsai da shawara mai kyau?

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba