Maris Ta Nazari Abin da Ke Ciki TALIFIN NAZARI NA 9 Ka Yi Shirin Yin Alkawarin Bauta wa Jehobah? TALIFIN NAZARI NA 10 Ka Ci-gaba da Bin Yesu Bayan Ka Yi Baftisma TALIFIN NAZARI NA 11 Za Ka Iya Ci-gaba da Bauta wa Jehobah ko da Ka Yi Sanyin Gwiwa TALIFIN NAZARI NA 12 Mu Kiyayi Duhu Kuma Mu Yi Zaman Mutanen Haske TALIFIN NAZARI NA 13 Jehobah Ya Amince da Kai? ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YAKE NUFI Allah Ya Kyale Zunuban da Aka Yi a Dā