Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 16
  • Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Shiri don Rana Mafi Muhimmanci a Shekara?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Jehobah Yana Mana Albarka don Muna Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Yadda Za Ku Kasance da Farin Ciki a Lokacin Tuna da Mutuwar Yesu!
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Lokacin Tuna Mutuwar Yesu, Zarafi Ne Mai Kyau na Ƙarin Ayyuka!
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 16

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

A kowace shekara, bayin Jehobah suna marmarin lokacin da za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Makonni kafin taron Tunawa da Mutuwar Yesu da kuma bayan hakan, muna amfani da dama ta musamman da muke da shi na yabon Jehobah da kuma gode masa don kyautar fansa da ya ba mu. (Afi 1:​3, 7) Alal misali, muna iya ƙoƙarinmu mu gayyaci mutane zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Wasu sun tsara ayyukansu don su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci da niyyar ba da awa 30 ko 50 a watan Maris ko Afrilu. Za ka so ka ƙara yawan lokacin da kake yi a waꞌazi a lokacin? Me zai taimaka maka ka yi hakan?

A yawancin lokuta, za mu iya cim ma burinmu har ma fiye da hakan idan muka yi shiri da wuri. (K. Ma 21:5) Da yake an kusan yin taron Tunawa da Mutuwar Yesu, yanzu ne ya kamata a soma shiri. Ka yi tunanin yadda za ka daɗa ƙwazo a waꞌazi a lokacin, kuma ka tsai da shawarar abin da ya kamata ka yi don ka cim ma burinka. Sai ka roƙi Jehobah ya albarkace ka.​—1Yo 5:​14, 15.

Shin za ka iya yin tunanin hanyoyin da za ka daɗa ƙwazo a waꞌazi a lokacin taron Tunawa da Mutuwar Yesu?

Maƙasudai

Abin da nake bukatar in yi don in cim ma maƙasudai na

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba