Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 13
  • Jehobah Ya Sa Tsanantawa Ta Buɗe Hanyar Yin Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Ya Sa Tsanantawa Ta Buɗe Hanyar Yin Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Iya Jimre Tsanantawa
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Shan Tsanani Domin Adalci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jimre Wa Gwaji Yana Kawo Wa Jehovah Yabo
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 13

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Ya Sa Tsanantawa Ta Buɗe Hanyar Yin Wa’azi

A yawancin lokuta, magabta suna tsananta mana ne don su hana mu yin wa’azi. Amma idan muka riƙe aminci ko da ana tsananta mana, hakan yana buɗe hanyar yin wa’azi.

KU KALLI BIDIYON NAN GANAWA DA AKA YI DA ƊAN’UWA DMITRIY MIKHAYLOV, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Ganawa da Aka Yi da Ɗan’uwa Dmitriy Mikhaylov.’ ’Yan sanda guda biyu sun kama dan’uwa Dmitriy.

    Ta yaya aka tsananta wa Ɗan’uwa Mikhaylov?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Ganawa da Aka Yi da Ɗan’uwa Dmitriy Mikhaylov.’ Dmitriy yana rubuta wasika sa’ad da yake kurkuku. Wasikun da matarsa ta rubuta suna ajiye a kan tebur.

    Ta yaya Jehobah ya taimaka wa Ɗan’uwa Mikhaylov ya jimre?

  • Ta yaya Jehobah ya yi amfani da tsanantawar da aka yi ma Ɗan’uwa Mikhaylov don ya sa fursunoni su san game da shi?

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba